Tare da halartar mata da dama ne aka gudanar da ranar Ali Asghar ta duniya a birnin Kargil na kasar Indiya, inda iyayen jariran suka sha alwashin bakance da yaran nasu ga bayyanar Imam Zaman (A.S.).
25 Yuli 2023 - 05:09
Lambar labari: 1382082